Yan bindiga sun kashe dakarun rundunar sa-kai ta JTF bakwai tare da yin garkuwa da mazauna garin Kaura Namoda 38 a wani harin ...
Jam’iyyar ADC reshen Jihar Zamfara ta yi alhinin rasuwar fitaccen malamin Musulunci, Sheikh Abubakar Aliyu Fari, wanda ya ...
Shugaban APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya ce ’yan Najeriya sun bayyana matsayarsu a sarari kuma cikin murya ɗaya cewa za su goyi bayan sake zaɓen Tinubu.
Mamba a Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Shugaba na jam'iyyar APC, Musa Illiyasu Kwankwaso, ya jaddda goyon bayan Arewa maso Yamma ga Shugaba Bola Tinubu.
NCDC ta amince da biyan N100,000 ga kowane mutum mako-mako domin tallafa wa waɗanda aka killace yayin da Najeriya ke ƙoƙarin dakile yaɗuwar Ebola a Abuja.
Ikirarin fastocin Najeriya na ziyartar sama ya jawo saɓani tsakanin shugabannin Kirista, yayin da wasu ke zargin ana ƙirƙirar ...
Ana zargin wata ’yar Afirka ta Kudu da safarar hodar iblis mai nauyin kilogram 36.65 a filin jirgin saman Legas, yayin da ...
Ana hasashen cewa Najeriya na iya samun ƙarin mace-macen da suka shafi tsananin zafi har 31,400 yayin da El Niño ke ƙara ...
Hisbah ta Kano ta kama fitacciyar 'yar TikTok, Amani Ishaq, da wasu mata biyu bisa zargin wallafa bidiyoyin da suka saɓa wa ...
Yan sandan Edo sun kama Miracle Samuel mai shekara 21 bisa zargin kashe budurwarsa da ya haɗu da ita a kafar sada zumunta, ...
Dubban Isra’ilawa sun gudanar da zanga-zanga kan gwamnatin Netanyahu, inda suka bukaci kafa kwamitin bincike kan harin Hamas ...
Ministan Yaɗa Labarai, Mohammed Idris, ya ce ’yan Najeriya na son Tinubu, yana mai kira gare su su yi watsi da sukar ’yan ...